Shirin Horas da Matasan Najeriya a Sana’o’in Hannu: Gwamnatin Tarayya da ITF Sun Kaddamar da “Skill-Up Artisans (SUPA)”
Gwamnatin Tarayya, tare da haɗin gwiwar Hukumar Industrial Training Fund (ITF), ta kaddamar da shirin horar da matasan Najeriya a fannoni daban-daban na sana’o’in hannu domin ƙarfafa dogaro da kai. Shirin ya kasu gida uku: Ƙwararrun Masana (Skilled Artisan) – Wadanda ke da ƙwarewa a wata sana’a kuma suke son shiga shirin. Masu Sha’awar Koyo […]